Luka 24:29 - Sabon Rai Don Kowa 202029 Amma suka matsa masa suka ce, “Sauka wurinmu, don dare ya kusa, rana ta kusa fāɗuwa.” Sai ya sauka wurinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki29 suka matsa masa suka ce, “Sauka a wurinmu, ai, magariba ta doso, rana duk ta tafi.” Sai ya sauka a wurinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |