Luka 24:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 Sa’an nan, waɗansu abokanmu suka je kabarin, suka kuma tarar da kome kamar yadda matan suka faɗa, amma shi, ba su gan shi ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki24 Waɗansunsu da suke tare da mu kuma, suka je kabarin, suka tarar kamar yadda matan suka faɗa, amma shi, ba su gan shi ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |