Luka 24:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Matan da suka gaya wa manzannin waɗannan abubuwa su ne, Maryamu Magdalin, da Yowanna, da Maryamu uwar Yaƙub, da waɗansu da suke tare da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 To, Maryamu Magadaliya, da Yuwana, da Maryamu uwar Yakubu, da kuma sauran matan da suke tare da su, su ne suka gaya wa manzannin waɗannan abubuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |