Luka 23:56 - Sabon Rai Don Kowa 202056 Sa’an nan, suka koma gida, suka shirya kayan ƙanshi da turare. Amma suka huta a ranar Asabbaci don kiyaye doka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki56 Sai suka koma, suka shirya kayan ƙanshi da man shafawa. Ran Asabar kuwa, sai suka huta bisa ga umarni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |