Luka 23:33 - Sabon Rai Don Kowa 202033 Da suka isa wurin da ake kira “Ƙoƙon Kai,” nan suka gicciye shi, tare da masu laifin nan, ɗaya a hannun damansa, ɗayan kuma a hagunsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki33 Da suka isa wurin da ake ce da shi Ƙoƙwan Kai, nan suka gicciye shi, da kuma masu laifin nan, ɗaya a damansa, ɗaya a hagun. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |