Luka 23:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Suka fara zarginsa suna cewa, “Mun sami wannan mutum yana rikitar da al’ummarmu. Yana hana a biya haraji ga Kaisar. Yana kuma cewa, shi Kiristi ne, sarki kuma.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Sai suka fara kai ƙararsa, suna cewa, “Mun sami mutumin nan yana ɓad da jama'armu, yana hana a biya Kaisar haraji, yana cewa, shi ne Almasihu, sarki kuma.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |