Luka 22:66 - Sabon Rai Don Kowa 202066 Da gari ya waye, sai majalisar dattawa na mutane, da manyan firistoci, da malaman dokoki, suka taru wuri ɗaya. Sai aka kawo Yesu a gabansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki66 Da gari ya waye sai majalisar shugabannin jama'a ta haɗu, da manyan firistoci da kuma malaman Attaura. Suka kai shi ɗakin majalisarsu suka ce, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |