Luka 22:63 - Sabon Rai Don Kowa 202063 Mutanen da suke gadin Yesu suka fara masa ba’a da dūka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki63 Sai mutanen da suke riƙe da Yesu suka yi ta masa ba'a, suna dūkansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Ga abin da Ubangiji yana cewa, Mai Fansa da kuma Mai Tsarkin nan na Isra’ila gare shi wanda al’ummai suka rena suka kuma ki, ga bawan masu mulki. “Sarakuna za su gan ka su kuma miƙe tsaye, sarakuna za su gani su kuma rusuna, saboda Ubangiji, wanda yake mai aminci, Mai Tsarkin nan na Isra’ila, wanda ya zaɓe ka.”