Luka 22:58 - Sabon Rai Don Kowa 202058 Bayan ɗan lokaci kaɗan, wani dabam ya gan shi ya ce, “Kai ma ɗayansu ne.” Bitrus ya amsa ya ce, “Kai, ba na cikinsu!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki58 Bayan ɗan lokaci kaɗan kuma, sai wani ya gan shi, ya ce, “Kai ma, ai, ɗayansu ne.” Amma Bitrus ya ce, “Ya mutum, ba haka ba ne.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |