Luka 22:39 - Sabon Rai Don Kowa 202039 Yesu ya fita zuwa Dutsen Zaitun kamar yadda ya saba, almajiransa kuma suka bi shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki39 Sai ya fita ya tafi Dutsen Zaitun, kamar yadda ya saba. Almajiransa kuwa suka bi shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |