Luka 22:35 - Sabon Rai Don Kowa 202035 Sai Yesu ya tambaye, su ya ce, “Lokacin da na aike ku ba tare da jakar kuɗi, ko jaka, ko takalma ba, kun rasa wani abu?” Suka amsa, “Babu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki35 Ya kuma ce musu, “Sa'ad da na aike ku ba kuɗi a ɗamararku, ba burgami, ba takalma, akwai abin da kuka rasa?” Suka ce, “Babu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |