Luka 22:32 - Sabon Rai Don Kowa 202032 Amma na yi maka addu’a, Siman, domin kada bangaskiyarka ta kāsa. Bayan ka juyo, ka ƙarfafa ’yan’uwanka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki32 Ni kuwa na yi maka addu'a, kada bangaskiyarka ta kāsa. Kai kuma, bayan da ka juyo, sai ka ƙarfafa 'yan'uwanka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |