Luka 22:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 Yesu ya ce musu, “Sarakunan Al’ummai suna nuna iko a kan mutanensu, kuma waɗanda suke nuna iko a kansu, suna kiran kansu Masu Taimakon mutane. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki25 Sai ya ce musu, “Sarakunan al'ummai sukan nuna musu iko, mahukuntansu kuma sukan nema a ce da su, ‘Mataimakan jama'a.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |