Luka 22:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Ina dai gaya muku, ba zan ƙara sha daga ’ya’yan inabi ba, sai mulkin Allah ya zo.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Ina gaya muku, daga yanzu, ba zan ƙara shan ruwan inabi ba, sai Mulkin Allah ya bayyana.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |