Luka 22:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Ya amsa ya ce, “Sa’ad da kuka shiga cikin gari, za ku sadu da wani mutum yana ɗauke da tulun ruwa. Ku bi shi zuwa gidan da zai shiga. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Ya ce musu, “Ga shi, da shigarku gari, za ku gamu da wani mutum ɗauke da tulun ruwa. Ku bi shi har zuwa cikin gidan da ya shiga. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |