Luka 21:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Sa’ad da kuka ji labarin yaƙe-yaƙe, da juye juyen mulki, kada ku tsorota. Dole ne waɗannan abubuwa su fara faruwa, amma ƙarshen ba zai zo nan da nan ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 In kuma kun ji labarin yaƙe-yaƙe da hargitsi, kada ku firgita. Lalle ne wannan ya fara aukuwa, amma ƙarshen tukuna.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |