Luka 21:37 - Sabon Rai Don Kowa 202037 Kowace rana, Yesu yakan je haikalin ya yi koyarwa, da kowace yamma kuma, ya je ya kwana a kan tudun da ake kira Dutsen Zaitun. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki37 Kullum da rana yakan koyar a Haikali, da dare kuma yakan fita ya kwana a dutsen da ake ce da shi Dutsen Zaitun. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |