Luka 21:34 - Sabon Rai Don Kowa 202034 “Ku lura fa don kada son jin daɗi na banza, da shaye-shaye, da damuwa na rayuwa su rinjayi zuciyarku, har ranar ta auko muku ba tsammani kamar tarko. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki34 “Ku kula da kanku fa, kada zuciyarku ta zarme da yawan shaye-shaye da buguwa, da kuma taraddadin wannan duniya, har ba labari ranan nan ta mamaye ku kamar tarko. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |