Luka 21:32 - Sabon Rai Don Kowa 202032 “Gaskiya nake gaya muku, ba shakka, wannan zamani ba zai shuɗe ba, sai dukan waɗannan abubuwa sun cika. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki32 Hakika, ina gaya muku, zamanin nan ba zai shuɗe ba, sai duk abubuwan nan sun auku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |