Luka 21:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 “Za a yi alamu a cikin rana, da cikin wata, da cikin taurari. A duniya, al’ummai za su yi baƙin ciki, su kuma rikice don tsoro, saboda ruri da kuma tafasar teku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki25 “Za a kuma ga alamu a rana, da wata, da taurari, a duniya kuma al'ummai su matsu ƙwarai, suna shan damuwa saboda ƙugin teku da na raƙuman ruwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |