Luka 21:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 Zai zama abin kaito ga mata masu ciki, da mata masu renon ’ya’ya, a waɗancan kwanakin! Za a yi baƙin ciki mai tsanani a ƙasar, da kuma fushi mai tsanani a kan mutanen nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki23 Kaiton masu juna biyu da masu goyo a wannan lokaci! Don matsanancin ƙunci zai saukar wa ƙasar, da kuma fushin Allah ga jama'an nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |