Luka 20:36 - Sabon Rai Don Kowa 202036 Kuma ba za su sāke mutuwa ba, gama su kamar mala’iku ne. Su ’ya’yan Allah ne, tun da su ’ya’yan tashin matattu ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki36 Ba shi yiwuwa su sāke mutuwa, don daidai suke da mala'iku, 'ya'yan Allah ne kuwa, da yake 'ya'yan tashin matattu ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |