Luka 20:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Yesu ya zura musu ido ya ce, “To, mene ne ma’anar abin da aka rubuta cewa, “ ‘Dutsen da magina suka ƙi, shi ne kuwa ya zama dutsen kan ginin’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Amma ya dube su, ya ce, “Wannan da yake a rubuce fa cewa, “ ‘Dutsen da magina suka ƙi, Shi ne ya zama mafificin dutsen gini?’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |