Luka 2:46 - Sabon Rai Don Kowa 202046 Bayan kwana uku, sai suka same shi a filin haikali zaune a tsakiyar malamai, yana sauraronsu yana kuma yi musu tambayoyi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki46 Sai kuma a rana uku suka same shi a Haikalin zaune a tsakiyar malamai, yana sauraronsu, yana kuma yi musu tambayoyi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |