Luka 2:43 - Sabon Rai Don Kowa 202043 Bayan Bikin, da iyayen suka kama hanya don su koma gida, sai Yesu, yaron nan, ya tsaya a Urushalima, ba da saninsu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki43 Da aka gama idin kuma, suna cikin komowa, sai yaron, wato Yesu, ya tsaya a Urushalima, ba da sanin iyayensa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |