Luka 2:39 - Sabon Rai Don Kowa 202039 Bayan da Yusuf da Maryamu suka gama yin dukan abubuwan da Dokar Ubangiji ta bukaci, sai suka koma Galili suka tafi Nazaret garinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki39 Bayan sun ƙare kome da kome bisa ga Shari'ar Ubangiji, sai suka koma ƙasar Galili suka tafi garinsu Nazarat. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |