Luka 2:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 Da lokacin tsarkakewarsu bisa ga Dokar Musa ya cika, sai Yusuf da Maryamu suka ɗauke shi suka haura zuwa Urushalima don su miƙa shi ga Ubangiji အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki22 Da kwanakin tsarkakewarsu suka cika bisa ga Shari'ar Musa, suka kawo shi Urushalima, su miƙa shi ga Ubangiji အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |