Luka 2:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 Makiyayan kuwa suka koma, suna ɗaukaka suna kuma yabon Allah saboda dukan abubuwan da suka ji, suka kuma gani, yadda aka gaya musu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki20 Makiyayan suka koma, suna ta ɗaukaka Allah, suna yabonsa, saboda duk abin da suka ji, suka kuma gani, yadda aka gaya musu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |