Luka 19:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Da Yesu ya iso wurin, sai ya ɗaga ido sama, ya ce masa, “Zakka, ka yi maza ka sauka. Ni kam, dole in sauka a gidanka yau.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Da Yesu ya iso wurin, ya ɗaga kai ya ce masa, “Zakka, yi maza ka sauko, domin yau lalle a gidanka zan sauka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |