Luka 19:47 - Sabon Rai Don Kowa 202047 Kowace rana, ya yi ta koyarwa a haikalin. Amma manyan firistoci, da malaman dokoki, da shugabannin mutane, suna ƙoƙarin kashe shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki47 Kowace rana ya yi ta koyarwa a Haikali. Amma manyan firistoci, da malaman Attaura, da shugabannin jama'a suka nema su hallaka shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |