Luka 19:46 - Sabon Rai Don Kowa 202046 Ya ce musu, “A rubuce, yake cewa, ‘Gidana, zai zama gidan addu’a,’ amma ga shi kun mai da shi ‘kogon ’yan fashi.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki46 ya ce musu, “Ai, a rubuce yake cewa, ‘Ɗakina zai kasance ɗakin addu'a.’ Amma ku kun maishe shi kogon 'yan fashi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |