Luka 19:43 - Sabon Rai Don Kowa 202043 Ranakun za su auko miki, a lokacin da abokan gābanki za su gina bango gāba da ke, su kuma kewaye inda kike, za su kuma tsare kowane gefenki, su sa ke a tsakiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki43 Don lokaci zai auko muku da maƙiyanku za su yi muku ƙawanya, su yi muku zobe, su kuma tsattsare ku ta kowane gefe, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |