Luka 18:43 - Sabon Rai Don Kowa 202043 Nan da nan, ya sami ganin garinsa, kuma ya bi Yesu, yana yabon Allah. Da dukan mutane suka ga wannan, sai su ma suka yabi Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki43 Nan take ya sami gani, ya bi Yesu, yana ɗaukaka Allah. Ganin haka, sai duk jama'a suka yabi Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |