Luka 18:39 - Sabon Rai Don Kowa 202039 Mutane da suke gaba suka kwaɓe shi, suka ce masa ya yi shiru. Amma sai ya ƙara ɗaga murya, yana cewa, “Ɗan Dawuda, ka yi mini jinƙai!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki39 Sai waɗanda suke gaba suka kwaɓe shi ya yi shiru. Amma ƙara ɗaga murya yake yi ƙwarai da gaske, yana cewa, “Ya Ɗan Dawuda, ka ji tausayina!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |