Luka 18:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Gaskiya nake gaya muku, duk wanda ba zai karɓi mulkin Allah kamar ƙaramin yaro ba, ba zai taɓa shiga mulkin ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Hakika, ina gaya muku, duk wanda bai yi na'am da Mulkin Allah kamar yadda ƙaramin yaro yake yi ba, ba zai shiga Mulkin ba har abada.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |