Luka 18:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Yesu ya ba wa almajiransa wani misali, don yă koya musu yadda ya kamata su dinga yin addu’a kullum, ban da fasawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Ya kuma ba su wani misali cewa ya kamata kullum su yi addu'a, kada kuma su karai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |