Luka 17:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 In ya yi maka laifi sau bakwai a rana ɗaya, ya kuma dawo sau bakwai ɗin a wurinka, yana cewa, ‘Na tuba,’ sai ka gafarta masa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Ko ya yi maka laifi sau bakwai rana ɗaya, sa'an nan ya juyo wurinka sau bakwai ya ce, ‘Na tuba,’ sai ka yafe shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |