Luka 17:31 - Sabon Rai Don Kowa 202031 A ranan nan, kada wanda yake kan rufin gidansa ya sauka don yă kwashe dukiyarsa da take cikin gidan. Haka ma duk wanda yake gona, kada yă koma don wani abu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki31 A ran nan fa wanda yake kan soro, kayansa kuma na cikin gida, kada ya sauko garin ɗaukarsu. Haka kuma wanda yake gona, kada ya juyo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |