Luka 17:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 Gama Ɗan Mutum, a cikin ranarsa, zai zama kamar walƙiya da take walƙawa, da take kuma haskaka sararin sama, daga wannan kusurwa zuwa wancan kusurwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki24 Kamar yadda walƙiya take wulgawa walai, daga wannan bangon duniya zuwa wancan, haka ma, Ɗan Mutum zai zama a ranar bayyanarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |