Luka 17:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 Mutane kuma ba za su ce, ‘Ga shi nan,’ ko kuma, ‘Ga shi can’ ba, domin mulkin Allah yana cikinku ne.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki21 Ba kuwa za a ce, ‘A! Ga shi nan,’ ko kuwa, ‘Ga shi can,’ ba. Ai, Mulkin Allah a tsakaninku yake.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |