Luka 16:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Ina gaya muku, ku yi amfani da dukiya na wannan duniya, domin ku sami wa kanku abokai. Saboda bayan dukiyar ta ƙare, za a karɓe ku a wuraren zama da sun dawwama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Ina gaya muku, ku yi abokai ta dukiya, ko da yake aba ce wadda take iya aikata mugunta, don sa'ad da ta ƙare su karɓe ku a gidaje masu dawwama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |