Luka 16:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 “Duk wanda ana amincewa da shi cikin ƙaramin abu, ana kuma amincewa da shi cikin babba. Kuma duk marar gaskiya cikin ƙaramin abu, zai zama marar gaskiya cikin babba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 “Wanda yake da aminci a ƙaramin abu, mai aminci ne a babban abu. Wanda yake marar gaskiya a ƙaramin abu, marar gaskiya ne a babban abu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |