Luka 15:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Ina gaya muku, haka za a yi murna sosai a sama, a kan mai zunubi guda ɗaya da ya tuba, fiye da masu adalci tasa’in da tara, waɗanda ba su bukatan tuba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Ina dai gaya muku, haka kuma, za a yi farin ciki a Sama, a kan mai zunubi guda da ya tuba, fiye da kan adalai tasa'in da tara waɗanda ba su bukatar tuba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |