Luka 15:30 - Sabon Rai Don Kowa 202030 Amma da wannan ɗan naka, wanda ya ɓatar da dukiyarka a kan karuwai ya dawo, ka yanka masa ɗan saniya mai ƙiba!’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki30 Amma da ɗan nan naka ya zo, wanda ya fallasar da dukiyarka a kan karuwai, ga shi, ka yanka masa kiwataccen ɗan maraƙin nan!’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |