Luka 15:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 “Amma mahaifin ya ce wa bayinsa, ‘Maza! Ku kawo riga mafi kyau ku sa masa. Ku sa zobe a yatsarsa, da takalma kuma a ƙafafunsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki22 Amma uban ya ce wa bayinsa, ‘Maza ku kawo riga mafi kyau, ku sa masa. Ku sa masa zobe da takalma, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |