Luka 15:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 “Sai ɗan ya ce masa, ‘Baba, na yi wa sama, na kuma yi maka zunubi. Ni ban isa a ƙara kira na ɗanka ba.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki21 Sai kuma ɗan ya ce masa, ‘Baba, na yi wa Mai Sama zunubi, na kuma saɓa maka. Ban ma cancanci a ƙara kirana ɗanka ba.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |