Luka 13:35 - Sabon Rai Don Kowa 202035 Duba, an bar muku gidanku fanko. Ina kuwa faɗa muku, ba za ku sāke ganina ba, sai kun ce, ‘Mai albarka ne shi wanda yake zuwa cikin sunan Ubangiji.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki35 Ga shi, an bar muku gidanku a yashe! ina kuwa gaya muku, ba za ku ƙara ganina ba, sai ran da kuka ce, ‘Albarka ta tabbata ga mai zuwa da sunan Ubangiji.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |