Luka 13:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Sa’ad da ya faɗi wannan, sai duka masu gāba da shi suka kunyata. Amma mutane kuwa suka yi murna saboda dukan abubuwan banmamaki da yake yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Da ya faɗi haka, sai duk abokan adawarsa suka kunyata, duk taron kuwa suka yi ta farin ciki da abubuwan al'ajabi da yake yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |