Luka 12:55 - Sabon Rai Don Kowa 202055 Sa’ad da kuma iska ta taso daga kudu, kukan ce, ‘Za a yi zafi,’ sai kuwa a yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki55 In kuwa kun ga iskar kudu tana busowa, kukan ce, ‘Za a yi matsanancin zafi.’ Sai kuwa a yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |