Luka 12:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 Sai Yesu ya ce wa almajiransa, “Saboda haka, ina faɗa muku, kada ku damu game da rayuwarku, abin da za ku ci, ko kuma game da jikinku, abin da za ku yafa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki22 Sai ya ce wa almajiransa, “Don haka, ina gaya muku, kada ku damu da batun rayuwarku game da abin da za ku ci, ko kuma jikinku, abin da za ku yi sutura. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |